Quran with Hausa translation - Surah Qaf ayat 2 - قٓ - Page - Juz 26
﴿بَلۡ عَجِبُوٓاْ أَن جَآءَهُم مُّنذِرٞ مِّنۡهُمۡ فَقَالَ ٱلۡكَٰفِرُونَ هَٰذَا شَيۡءٌ عَجِيبٌ ﴾
[قٓ: 2]
﴿بل عجبوا أن جاءهم منذر منهم فقال الكافرون هذا شيء عجيب﴾ [قٓ: 2]
Abubakar Mahmood Jummi A'a, sun yi mamaki, cewa mai gargaɗi, daga gare su, ya zo musu, sai kafirai suka ce: "Wannan wani abu ne mai ban mamaki |
Abubakar Mahmoud Gumi A'a, sun yi mamaki, cewa mai gargaɗi, daga gare su, ya zo musu, sai kafirai suka ce: "Wannan wani abu ne mai ban mamaki |
Abubakar Mahmoud Gumi Ã'a, sun yi mãmãki, cewa mai gargaɗi, daga gare su, yã zo musu, sai kãfirai suka ce: "Wannan wani abu ne mai ban mãmãki |