Quran with Hausa translation - Surah Qaf ayat 3 - قٓ - Page - Juz 26
﴿أَءِذَا مِتۡنَا وَكُنَّا تُرَابٗاۖ ذَٰلِكَ رَجۡعُۢ بَعِيدٞ ﴾
[قٓ: 3]
﴿أئذا متنا وكنا ترابا ذلك رجع بعيد﴾ [قٓ: 3]
Abubakar Mahmood Jummi Shin idan muka mutu kuma muka kasance turɓaya (za a komo da mu)? Waccan komowa ce mai nisa |
Abubakar Mahmoud Gumi Shin idan muka mutu kuma muka kasance turɓaya (za a komo da mu)? Waccan komowa ce mai nisa |
Abubakar Mahmoud Gumi Shin idan muka mutu kuma muka kasance turɓãya (zã a kõmo da mu)? Waccan kõmowa ce mai nĩsa |