Quran with Hausa translation - Surah Qaf ayat 22 - قٓ - Page - Juz 26
﴿لَّقَدۡ كُنتَ فِي غَفۡلَةٖ مِّنۡ هَٰذَا فَكَشَفۡنَا عَنكَ غِطَآءَكَ فَبَصَرُكَ ٱلۡيَوۡمَ حَدِيدٞ ﴾
[قٓ: 22]
﴿لقد كنت في غفلة من هذا فكشفنا عنك غطاءك فبصرك اليوم حديد﴾ [قٓ: 22]
Abubakar Mahmood Jummi (Sai a ce masa): "Lalle ne, haƙiƙa, ka kasance a cikin gafala daga wannan. To, Mun kuranye maka rufinka, saboda haka ganinka a yau, mai kaifi ne |
Abubakar Mahmoud Gumi (Sai a ce masa): "Lalle ne, haƙiƙa, ka kasance a cikin gafala daga wannan. To, Mun kuranye maka rufinka, saboda haka ganinka a yau, mai kaifi ne |
Abubakar Mahmoud Gumi (Sai a ce masa): "Lalle ne, haƙĩƙa, ka kasance a cikin gafala daga wannan. To, Mun kuranye maka rufinka, sabõda haka ganinka a yau, mai kaifi ne |