Quran with Hausa translation - Surah Qaf ayat 23 - قٓ - Page - Juz 26
﴿وَقَالَ قَرِينُهُۥ هَٰذَا مَا لَدَيَّ عَتِيدٌ ﴾
[قٓ: 23]
﴿وقال قرينه هذا ما لدي عتيد﴾ [قٓ: 23]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma abokin haɗinsa* ya ce: "Wannan shi ne abin da ke tare da ni halarce |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma abokin haɗinsa ya ce: "Wannan shi ne abin da ke tare da ni halarce |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma abõkin haɗinsa ya ce: "Wannan shi ne abin da ke tãre da ni halarce |