Quran with Hausa translation - Surah Qaf ayat 24 - قٓ - Page - Juz 26
﴿أَلۡقِيَا فِي جَهَنَّمَ كُلَّ كَفَّارٍ عَنِيدٖ ﴾
[قٓ: 24]
﴿ألقيا في جهنم كل كفار عنيد﴾ [قٓ: 24]
Abubakar Mahmood Jummi (A ce wa Mala'iku), "Ku jefa, a cikin Jahannama, dukan mai yawan kafirci, mai tsaurin rai |
Abubakar Mahmoud Gumi (A ce wa Mala'iku), "Ku jefa, a cikin Jahannama, dukan mai yawan kafirci, mai tsaurin rai |
Abubakar Mahmoud Gumi (A ce wa Malã'iku), "Ku jẽfa, a cikin Jahannama, dukan mai yawan kãfirci, mai tsaurin rai |