Quran with Hausa translation - Surah Qaf ayat 40 - قٓ - Page - Juz 26
﴿وَمِنَ ٱلَّيۡلِ فَسَبِّحۡهُ وَأَدۡبَٰرَ ٱلسُّجُودِ ﴾
[قٓ: 40]
﴿ومن الليل فسبحه وأدبار السجود﴾ [قٓ: 40]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma daga dare, sai ka yi tasbihi a gare Shi da bayan sujada |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma daga dare, sai ka yi tasbihi a gare Shi da bayan sujada |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma daga dare, sai ka yi tasbĩhi a gare Shi da bãyan sujada |