Quran with Hausa translation - Surah Qaf ayat 41 - قٓ - Page - Juz 26
﴿وَٱسۡتَمِعۡ يَوۡمَ يُنَادِ ٱلۡمُنَادِ مِن مَّكَانٖ قَرِيبٖ ﴾
[قٓ: 41]
﴿واستمع يوم يناد المناد من مكان قريب﴾ [قٓ: 41]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma ka saurara a ranar da mai kira ke yin kira daga wuri *makusanci |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma ka saurara a ranar da mai kira ke yin kira daga wuri makusanci |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma ka saurãra a rãnar da mai kira ke yin kira daga wuri makusanci |