Quran with Hausa translation - Surah Qaf ayat 42 - قٓ - Page - Juz 26
﴿يَوۡمَ يَسۡمَعُونَ ٱلصَّيۡحَةَ بِٱلۡحَقِّۚ ذَٰلِكَ يَوۡمُ ٱلۡخُرُوجِ ﴾
[قٓ: 42]
﴿يوم يسمعون الصيحة بالحق ذلك يوم الخروج﴾ [قٓ: 42]
Abubakar Mahmood Jummi Ranar da suke sauraron tsawa da gaskiya. Wancan shi ne yinin fita (daga kabari) |
Abubakar Mahmoud Gumi Ranar da suke sauraron tsawa da gaskiya. Wancan shi ne yinin fita (daga kabari) |
Abubakar Mahmoud Gumi Rãnar da suke saurãron tsãwa da gaskiya. Wancan shĩ ne yinin fita (daga kabari) |