Quran with Hausa translation - Surah Qaf ayat 43 - قٓ - Page - Juz 26
﴿إِنَّا نَحۡنُ نُحۡيِۦ وَنُمِيتُ وَإِلَيۡنَا ٱلۡمَصِيرُ ﴾
[قٓ: 43]
﴿إنا نحن نحيي ونميت وإلينا المصير﴾ [قٓ: 43]
Abubakar Mahmood Jummi Lalle Mu ne haƙiƙa, Mu ne ke rayarwa, kuma Mu ne ke kashewa, kuma zuwa gare Mu kawai ne makomar take |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle Mu ne haƙiƙa, Mu ne ke rayarwa, kuma Mu ne ke kashewa, kuma zuwa gare Mu kawai ne makomar take |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle Mũ ne haƙĩƙa, Mu ne ke rãyarwa, kuma Mũ ne ke kashẽwa, kuma zuwa gare Mu kawai ne makõmar take |