Quran with Hausa translation - Surah Qaf ayat 6 - قٓ - Page - Juz 26
﴿أَفَلَمۡ يَنظُرُوٓاْ إِلَى ٱلسَّمَآءِ فَوۡقَهُمۡ كَيۡفَ بَنَيۡنَٰهَا وَزَيَّنَّٰهَا وَمَا لَهَا مِن فُرُوجٖ ﴾
[قٓ: 6]
﴿أفلم ينظروا إلى السماء فوقهم كيف بنيناها وزيناها وما لها من فروج﴾ [قٓ: 6]
Abubakar Mahmood Jummi Shin, to, ba su yi dubi ba zuwa ga sama a bisa gare su, yadda Muka gina ta, kuma Muka ƙawace ta, kuma ba ta da waɗansu tsagogi |
Abubakar Mahmoud Gumi Shin, to, ba su yi dubi ba zuwa ga sama a bisa gare su, yadda Muka gina ta, kuma Muka ƙawace ta, kuma ba ta da waɗansu tsagogi |
Abubakar Mahmoud Gumi Shin, to, ba su yi dubi ba zuwa ga samã a bisa gare su, yadda Muka gĩna ta, kuma Muka ƙawãce ta, kuma bã ta da waɗansu tsãgogi |