Quran with Hausa translation - Surah Qaf ayat 7 - قٓ - Page - Juz 26
﴿وَٱلۡأَرۡضَ مَدَدۡنَٰهَا وَأَلۡقَيۡنَا فِيهَا رَوَٰسِيَ وَأَنۢبَتۡنَا فِيهَا مِن كُلِّ زَوۡجِۭ بَهِيجٖ ﴾
[قٓ: 7]
﴿والأرض مددناها وألقينا فيها رواسي وأنبتنا فيها من كل زوج بهيج﴾ [قٓ: 7]
Abubakar Mahmood Jummi Da ƙasa, Mun miƙe ta, kuma Mun jefa kafaffun duwatsu a cikinta, kuma Mun tsirar, a cikinta daga kowane ma'auri mai ban sha'awa |
Abubakar Mahmoud Gumi Da ƙasa, Mun miƙe ta, kuma Mun jefa kafaffun duwatsu a cikinta, kuma Mun tsirar, a cikinta daga kowane ma'auri mai ban sha'awa |
Abubakar Mahmoud Gumi Da ƙasã, Mun mĩƙe ta, kuma Mun jẽfa kafaffun duwãtsu a cikinta, kuma Mun tsirar, a cikinta daga kõwane ma'auri mai ban sha'awa |