Quran with Hausa translation - Surah Qaf ayat 5 - قٓ - Page - Juz 26
﴿بَلۡ كَذَّبُواْ بِٱلۡحَقِّ لَمَّا جَآءَهُمۡ فَهُمۡ فِيٓ أَمۡرٖ مَّرِيجٍ ﴾
[قٓ: 5]
﴿بل كذبوا بالحق لما جاءهم فهم في أمر مريج﴾ [قٓ: 5]
Abubakar Mahmood Jummi A'a, sun ƙaryata ne game da gaskiyar a lokacin da ta je musu, saboda haka suna a cikin wani al'amari mai raurawa |
Abubakar Mahmoud Gumi A'a, sun ƙaryata ne game da gaskiyar a lokacin da ta je musu, saboda haka suna a cikin wani al'amari mai raurawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Ã'a, sun ƙaryata ne game da gaskiyar a lõkacin da ta je musu, sabõda haka sunã a cikin wani al'amari mai raurawa |