Quran with Hausa translation - Surah Adh-Dhariyat ayat 41 - الذَّاريَات - Page - Juz 27
﴿وَفِي عَادٍ إِذۡ أَرۡسَلۡنَا عَلَيۡهِمُ ٱلرِّيحَ ٱلۡعَقِيمَ ﴾
[الذَّاريَات: 41]
﴿وفي عاد إذ أرسلنا عليهم الريح العقيم﴾ [الذَّاريَات: 41]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma ga Adawa, a lokacin da Muka aika iska ƙeƙasasshiya a kansu |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma ga Adawa, a lokacin da Muka aika iska ƙeƙasasshiya a kansu |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma ga Ãdãwa, a lõkacin da Muka aika iska ƙẽƙasasshiya a kansu |