Quran with Hausa translation - Surah Adh-Dhariyat ayat 40 - الذَّاريَات - Page - Juz 27
﴿فَأَخَذۡنَٰهُ وَجُنُودَهُۥ فَنَبَذۡنَٰهُمۡ فِي ٱلۡيَمِّ وَهُوَ مُلِيمٞ ﴾
[الذَّاريَات: 40]
﴿فأخذناه وجنوده فنبذناهم في اليم وهو مليم﴾ [الذَّاريَات: 40]
Abubakar Mahmood Jummi Saboda haka, Muka kama shi tare da rundunarsa, sa'an nan Muka jefa su a cikin teku, alhali kuwa yana wanda ake zargi |
Abubakar Mahmoud Gumi Saboda haka, Muka kama shi tare da rundunarsa, sa'an nan Muka jefa su a cikin teku, alhali kuwa yana wanda ake zargi |
Abubakar Mahmoud Gumi Sabõda haka, Muka kama shi tãre da rundunarsa, sa'an nan Muka jẽfa su a cikin tẽku, alhãli kuwa yanã wanda ake zargi |