Quran with Hausa translation - Surah Adh-Dhariyat ayat 42 - الذَّاريَات - Page - Juz 27
﴿مَا تَذَرُ مِن شَيۡءٍ أَتَتۡ عَلَيۡهِ إِلَّا جَعَلَتۡهُ كَٱلرَّمِيمِ ﴾
[الذَّاريَات: 42]
﴿ما تذر من شيء أتت عليه إلا جعلته كالرميم﴾ [الذَّاريَات: 42]
Abubakar Mahmood Jummi Ba ta barin kome da ta je a kansa, face ta mayar da shi kamar rududdugaggun ƙasusuwa |
Abubakar Mahmoud Gumi Ba ta barin kome da ta je a kansa, face ta mayar da shi kamar rududdugaggun ƙasusuwa |
Abubakar Mahmoud Gumi Bã ta barin kõme da ta jẽ a kansa, fãce ta mayar da shi kamar rududdugaggun ƙasũsuwa |