Quran with Hausa translation - Surah Adh-Dhariyat ayat 57 - الذَّاريَات - Page - Juz 27
﴿مَآ أُرِيدُ مِنۡهُم مِّن رِّزۡقٖ وَمَآ أُرِيدُ أَن يُطۡعِمُونِ ﴾
[الذَّاريَات: 57]
﴿ما أريد منهم من رزق وما أريد أن يطعمون﴾ [الذَّاريَات: 57]
Abubakar Mahmood Jummi Ba Ni nufln (samun) wani arziki daga gare su, Ba Ni nufin su (yi Mini hidimar) ciyar da Ni |
Abubakar Mahmoud Gumi Ba Ni nufln (samun) wani arziki daga gare su, Ba Ni nufin su (yi Mini hidimar) ciyar da Ni |
Abubakar Mahmoud Gumi Bã Ni nufln (sãmun) wani arziki daga gare su, Bã Ni nufin su (yi Mini hidimar) ciyar da Ni |