Quran with Hausa translation - Surah AT-Tur ayat 16 - الطُّور - Page - Juz 27
﴿ٱصۡلَوۡهَا فَٱصۡبِرُوٓاْ أَوۡ لَا تَصۡبِرُواْ سَوَآءٌ عَلَيۡكُمۡۖ إِنَّمَا تُجۡزَوۡنَ مَا كُنتُمۡ تَعۡمَلُونَ ﴾
[الطُّور: 16]
﴿اصلوها فاصبروا أو لا تصبروا سواء عليكم إنما تجزون ما كنتم تعملون﴾ [الطُّور: 16]
Abubakar Mahmood Jummi Ku shige ta. To, ku yi haƙuri ko kuma kada ku yi haƙuri, dai dai ne a kanku, kawai ana yi muku sakamakon abin da kuka kasance kuna aikatawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Ku shige ta. To, ku yi haƙuri ko kuma kada ku yi haƙuri, dai dai ne a kanku, kawai ana yi muku sakamakon abin da kuka kasance kuna aikatawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Ku shigẽ ta. To, ku yi haƙuri ko kuma kada ku yi haƙuri, dai dai ne a kanku, kawai anã yi muku sakamakon abin da kuka kasance kunã aikatãwa |