Quran with Hausa translation - Surah AT-Tur ayat 23 - الطُّور - Page - Juz 27
﴿يَتَنَٰزَعُونَ فِيهَا كَأۡسٗا لَّا لَغۡوٞ فِيهَا وَلَا تَأۡثِيمٞ ﴾
[الطُّور: 23]
﴿يتنازعون فيها كأسا لا لغو فيها ولا تأثيم﴾ [الطُّور: 23]
Abubakar Mahmood Jummi Suna miƙa wa junansu a cikinta hinjalan giya, wadda babu yasassar magana a cikinta, kuma babu jin nauyin zunubi |
Abubakar Mahmoud Gumi Suna miƙa wa junansu a cikinta hinjalan giya, wadda babu yasassar magana a cikinta, kuma babu jin nauyin zunubi |
Abubakar Mahmoud Gumi Sunã mĩƙa wa jũnansu a cikinta hinjãlan giya, wadda bãbu yãsassar magana a cikinta, kuma bãbu jin nauyin zunubi |