Quran with Hausa translation - Surah AT-Tur ayat 24 - الطُّور - Page - Juz 27
﴿۞ وَيَطُوفُ عَلَيۡهِمۡ غِلۡمَانٞ لَّهُمۡ كَأَنَّهُمۡ لُؤۡلُؤٞ مَّكۡنُونٞ ﴾
[الطُّور: 24]
﴿ويطوف عليهم غلمان لهم كأنهم لؤلؤ مكنون﴾ [الطُّور: 24]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma waɗansu samari na gewayawa a kansu, kamar dai su lu'ulu'u ne wanda ke kulle |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma waɗansu samari na gewayawa a kansu, kamar dai su lu'ulu'u ne wanda ke kulle |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma waɗansu samãri nã gẽwayãwa a kansu, kamar dai sũ lu'ulu'u ne wanda ke kulle |