Quran with Hausa translation - Surah AT-Tur ayat 37 - الطُّور - Page - Juz 27
﴿أَمۡ عِندَهُمۡ خَزَآئِنُ رَبِّكَ أَمۡ هُمُ ٱلۡمُصَۜيۡطِرُونَ ﴾
[الطُّور: 37]
﴿أم عندهم خزائن ربك أم هم المصيطرون﴾ [الطُّور: 37]
Abubakar Mahmood Jummi Shin, taskokin Ubangijinka, suna a wurinsu ne? Ko kuwa su ne masu rinjaya |
Abubakar Mahmoud Gumi Shin, taskokin Ubangijinka, suna a wurinsu ne? Ko kuwa su ne masu rinjaya |
Abubakar Mahmoud Gumi Shin, taskõkin Ubangijinka, sunã a wurinsu ne? Kõ kuwa sũ ne mãsu rinjãya |