Quran with Hausa translation - Surah AT-Tur ayat 47 - الطُّور - Page - Juz 27
﴿وَإِنَّ لِلَّذِينَ ظَلَمُواْ عَذَابٗا دُونَ ذَٰلِكَ وَلَٰكِنَّ أَكۡثَرَهُمۡ لَا يَعۡلَمُونَ ﴾
[الطُّور: 47]
﴿وإن للذين ظلموا عذابا دون ذلك ولكن أكثرهم لا يعلمون﴾ [الطُّور: 47]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma lalle, waɗannan da suka yi zaluncin, suna da azaba (a nan duniya) banda waccan, kuma mafi yawansu ba su sani ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma lalle, waɗannan da suka yi zaluncin, suna da azaba (a nan duniya) banda waccan, kuma mafi yawansu ba su sani ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma lalle, waɗannan da suka yi zãluncin, sunã da azãba (a nan dũniya) banda waccan, kuma mafi yawansu ba su sani ba |