×

Waɗannan bã kõme ba ne fãce sũnãye, waɗanda kuka ambace su da 53:23 Hausa translation

Quran infoHausaSurah An-Najm ⮕ (53:23) ayat 23 in Hausa

53:23 Surah An-Najm ayat 23 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah An-Najm ayat 23 - النَّجم - Page - Juz 27

﴿إِنۡ هِيَ إِلَّآ أَسۡمَآءٞ سَمَّيۡتُمُوهَآ أَنتُمۡ وَءَابَآؤُكُم مَّآ أَنزَلَ ٱللَّهُ بِهَا مِن سُلۡطَٰنٍۚ إِن يَتَّبِعُونَ إِلَّا ٱلظَّنَّ وَمَا تَهۡوَى ٱلۡأَنفُسُۖ وَلَقَدۡ جَآءَهُم مِّن رَّبِّهِمُ ٱلۡهُدَىٰٓ ﴾
[النَّجم: 23]

Waɗannan bã kõme ba ne fãce sũnãye, waɗanda kuka ambace su da su, kũ da uwãyenku. Allah bai saukar da wani dalĩli game da su ba. (Kãfirai) bã su biyar kõme fãce zato da abin da rãyukansu ke so, Alhãli kuwa shiriyar* ta daga wajen Ubangijinsu, ta jẽ musu (sai suka bar ta suka kõma wa zaton)

❮ Previous Next ❯

ترجمة: إن هي إلا أسماء سميتموها أنتم وآباؤكم ما أنـزل الله بها من, باللغة الهوسا

﴿إن هي إلا أسماء سميتموها أنتم وآباؤكم ما أنـزل الله بها من﴾ [النَّجم: 23]

Abubakar Mahmood Jummi
Waɗannan ba kome ba ne face sunaye, waɗanda kuka ambace su da su, ku da uwayenku. Allah bai saukar da wani dalili game da su ba. (Kafirai) ba su biyar kome face zato da abin da rayukansu ke so, Alhali kuwa shiriyar* ta daga wajen Ubangijinsu, ta je musu (sai suka bar ta suka koma wa zaton)
Abubakar Mahmoud Gumi
Waɗannan ba kome ba ne face sunaye, waɗanda kuka ambace su da su, ku da uwayenku. Allah bai saukar da wani dalili game da su ba. (Kafirai) ba su biyar kome face zato da abin da rayukansu ke so, Alhali kuwa shiriyar ta daga wajen Ubangijinsu, ta je musu (sai suka bar ta suka koma wa zaton)
Abubakar Mahmoud Gumi
Waɗannan bã kõme ba ne fãce sũnãye, waɗanda kuka ambace su da su, kũ da uwãyenku. Allah bai saukar da wani dalĩli game da su ba. (Kãfirai) bã su biyar kõme fãce zato da abin da rãyukansu ke so, Alhãli kuwa shiriyar ta daga wajen Ubangijinsu, ta jẽ musu (sai suka bar ta suka kõma wa zaton)
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek