Quran with Hausa translation - Surah Al-Qamar ayat 13 - القَمَر - Page - Juz 27
﴿وَحَمَلۡنَٰهُ عَلَىٰ ذَاتِ أَلۡوَٰحٖ وَدُسُرٖ ﴾
[القَمَر: 13]
﴿وحملناه على ذات ألواح ودسر﴾ [القَمَر: 13]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma Muka ɗauke Nuhu a kan (jirgi) na alluna da ƙusoshi |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma Muka ɗauke Nuhu a kan (jirgi) na alluna da ƙusoshi |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma Muka ɗauke Nũhu a kan (jirgi) na alluna da ƙũsõshi |