Quran with Hausa translation - Surah Al-Qamar ayat 12 - القَمَر - Page - Juz 27
﴿وَفَجَّرۡنَا ٱلۡأَرۡضَ عُيُونٗا فَٱلۡتَقَى ٱلۡمَآءُ عَلَىٰٓ أَمۡرٖ قَدۡ قُدِرَ ﴾
[القَمَر: 12]
﴿وفجرنا الأرض عيونا فالتقى الماء على أمر قد قدر﴾ [القَمَر: 12]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma Muka ɓuɓɓugar da ƙasa ta zama idanun ruwa, daɗa ruwa ya haɗu a kan wani umarni da aka riga aka ƙaddara shi |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma Muka ɓuɓɓugar da ƙasa ta zama idanun ruwa, daɗa ruwa ya haɗu a kan wani umurni da aka riga aka ƙaddara shi |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma Muka ɓuɓɓugar da ƙasã ta zama idãnun ruwa, daɗa ruwa ya haɗu a kan wani umurni da aka riga aka ƙaddara shi |