Quran with Hausa translation - Surah Al-Qamar ayat 3 - القَمَر - Page - Juz 27
﴿وَكَذَّبُواْ وَٱتَّبَعُوٓاْ أَهۡوَآءَهُمۡۚ وَكُلُّ أَمۡرٖ مُّسۡتَقِرّٞ ﴾
[القَمَر: 3]
﴿وكذبوا واتبعوا أهواءهم وكل أمر مستقر﴾ [القَمَر: 3]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma suka ƙaryata, kuma suka bi son zuciyarsu, alhali kuwa kowane al'amari (wanda suke son su ture daga Annabi) an tabbatar da shi |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma suka ƙaryata, kuma suka bi son zuciyarsu, alhali kuwa kowane al'amari (wanda suke son su ture daga Annabi) an tabbatar da shi |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma suka ƙaryata, kuma suka bi son zũciyarsu, alhãli kuwa kõwane al'amari (wanda suke son su tũre daga Annabi) an tabbatar da shi |