Quran with Hausa translation - Surah Al-Qamar ayat 47 - القَمَر - Page - Juz 27
﴿إِنَّ ٱلۡمُجۡرِمِينَ فِي ضَلَٰلٖ وَسُعُرٖ ﴾
[القَمَر: 47]
﴿إن المجرمين في ضلال وسعر﴾ [القَمَر: 47]
Abubakar Mahmood Jummi Lalle ne, masu laifi suna a cikin ɓata da hauka |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle ne, masu laifi suna a cikin ɓata da hauka |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle ne, mãsu laifi sunã a cikin ɓata da hauka |