Quran with Hausa translation - Surah Al-Qamar ayat 48 - القَمَر - Page - Juz 27
﴿يَوۡمَ يُسۡحَبُونَ فِي ٱلنَّارِ عَلَىٰ وُجُوهِهِمۡ ذُوقُواْ مَسَّ سَقَرَ ﴾
[القَمَر: 48]
﴿يوم يسحبون في النار على وجوههم ذوقوا مس سقر﴾ [القَمَر: 48]
Abubakar Mahmood Jummi Ranar da za a ja su a cikin wuta a kan fuskokinsu. "Ku ɗanɗani shafar wutar Saƙar |
Abubakar Mahmoud Gumi Ranar da za a ja su a cikin wuta a kan fuskokinsu. "Ku ɗanɗani shafar wutar Saƙar |
Abubakar Mahmoud Gumi Rãnar da zã a jã su a cikin wuta a kan fuskõkinsu. "Ku ɗanɗani shãfar wutar Saƙar |