Quran with Hausa translation - Surah Al-Qamar ayat 9 - القَمَر - Page - Juz 27
﴿۞ كَذَّبَتۡ قَبۡلَهُمۡ قَوۡمُ نُوحٖ فَكَذَّبُواْ عَبۡدَنَا وَقَالُواْ مَجۡنُونٞ وَٱزۡدُجِرَ ﴾
[القَمَر: 9]
﴿كذبت قبلهم قوم نوح فكذبوا عبدنا وقالوا مجنون وازدجر﴾ [القَمَر: 9]
Abubakar Mahmood Jummi Mutanen Nuhu sun ƙaryata, a gabaninsu, sai suka ƙaryata Bawan Mu, kuma suka ce: "Shi mahaukaci ne." Kuma aka tsawace shi |
Abubakar Mahmoud Gumi Mutanen Nuhu sun ƙaryata, a gabaninsu, sai suka ƙaryata BawanMu, kuma suka ce: "Shi mahaukaci ne." Kuma aka tsawace shi |
Abubakar Mahmoud Gumi Mutãnen Nũhu sun ƙaryata, a gabãninsu, sai suka ƙaryata BawanMu, kuma suka ce: "Shi mahaukaci ne." Kuma aka tsãwace shi |