Quran with Hausa translation - Surah Al-Qamar ayat 8 - القَمَر - Page - Juz 27
﴿مُّهۡطِعِينَ إِلَى ٱلدَّاعِۖ يَقُولُ ٱلۡكَٰفِرُونَ هَٰذَا يَوۡمٌ عَسِرٞ ﴾
[القَمَر: 8]
﴿مهطعين إلى الداع يقول الكافرون هذا يوم عسر﴾ [القَمَر: 8]
Abubakar Mahmood Jummi Suna gaggawar tafiya zuwa ga mai kiran, kafirai na cewa, "Wannan yini ne mai wuya |
Abubakar Mahmoud Gumi Suna gaggawar tafiya zuwa ga mai kiran, kafirai na cewa, "Wannan yini ne mai wuya |
Abubakar Mahmoud Gumi Sunã gaggãwar tafiya zuwa ga mai kiran, kãfirai na cẽwa, "Wannan yini ne mai wuya |