Quran with Hausa translation - Surah Ar-Rahman ayat 14 - الرَّحمٰن - Page - Juz 27
﴿خَلَقَ ٱلۡإِنسَٰنَ مِن صَلۡصَٰلٖ كَٱلۡفَخَّارِ ﴾
[الرَّحمٰن: 14]
﴿خلق الإنسان من صلصال كالفخار﴾ [الرَّحمٰن: 14]
Abubakar Mahmood Jummi Ya halitta mutum daga ƙekasasshen yumɓu kumar kasko |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya halitta mutum daga ƙekasasshen yumɓu kumar kasko |
Abubakar Mahmoud Gumi Yã halitta mutum daga ƙẽkasasshen yumɓu kumar kasko |