Quran with Hausa translation - Surah Ar-Rahman ayat 33 - الرَّحمٰن - Page - Juz 27
﴿يَٰمَعۡشَرَ ٱلۡجِنِّ وَٱلۡإِنسِ إِنِ ٱسۡتَطَعۡتُمۡ أَن تَنفُذُواْ مِنۡ أَقۡطَارِ ٱلسَّمَٰوَٰتِ وَٱلۡأَرۡضِ فَٱنفُذُواْۚ لَا تَنفُذُونَ إِلَّا بِسُلۡطَٰنٖ ﴾
[الرَّحمٰن: 33]
﴿يامعشر الجن والإنس إن استطعتم أن تنفذوا من أقطار السموات والأرض فانفذوا﴾ [الرَّحمٰن: 33]
Abubakar Mahmood Jummi Ya jama'ar aljannu da mutane! Idan kuna iya zarcewa daga sasannin sammai da ƙasa to ku zarce. Ba za ku iya zarcewaba face da wani dalili |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya jama'ar aljannu da mutane! Idan kuna iya zarcewa daga sasannin sammai da ƙasa to ku zarce. Ba za ku iya zarcewaba face da wani dalili |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya jama'ar aljannu da mutãne! Idan kunã iya zarcẽwa daga sãsannin sammai da ƙasã to ku zarce. Bã za ku iya zarcẽwaba fãce da wani dalĩli |