Quran with Hausa translation - Surah Ar-Rahman ayat 56 - الرَّحمٰن - Page - Juz 27
﴿فِيهِنَّ قَٰصِرَٰتُ ٱلطَّرۡفِ لَمۡ يَطۡمِثۡهُنَّ إِنسٞ قَبۡلَهُمۡ وَلَا جَآنّٞ ﴾ 
[الرَّحمٰن: 56]
﴿فيهن قاصرات الطرف لم يطمثهن إنس قبلهم ولا جان﴾ [الرَّحمٰن: 56]
| Abubakar Mahmood Jummi A cikinsu akwai mata masu taƙaita ganinsu, wani mutum, gabanin mazajensu bai ɗebe budurcinsu ba kuma haka wani aljani  | 
| Abubakar Mahmoud Gumi A cikinsu akwai mata masu taƙaita ganinsu, wani mutum, gabanin mazajensu bai ɗebe budurcinsu ba kuma haka wani aljani  | 
| Abubakar Mahmoud Gumi A cikinsu akwai mãtã mãsu taƙaita ganinsu, wani mutum, gabanin mazajensu bai ɗebe budurcinsu ba kuma haka wani aljani  |