Quran with Hausa translation - Surah Ar-Rahman ayat 76 - الرَّحمٰن - Page - Juz 27
﴿مُتَّكِـِٔينَ عَلَىٰ رَفۡرَفٍ خُضۡرٖ وَعَبۡقَرِيٍّ حِسَانٖ ﴾
[الرَّحمٰن: 76]
﴿متكئين على رفرف خضر وعبقري حسان﴾ [الرَّحمٰن: 76]
| Abubakar Mahmood Jummi Suna gincire a kan wasu matasai masu koren launi da katifun Abkara kyawawa |
| Abubakar Mahmoud Gumi Suna gincire a kan wasu matasai masu koren launi da katifun Abkara kyawawa |
| Abubakar Mahmoud Gumi Sunã gincire a kan wasu matãsai mãsu kõren launi da katĩfun Abkara kyãwãwa |