Quran with Hausa translation - Surah Ar-Rahman ayat 9 - الرَّحمٰن - Page - Juz 27
﴿وَأَقِيمُواْ ٱلۡوَزۡنَ بِٱلۡقِسۡطِ وَلَا تُخۡسِرُواْ ٱلۡمِيزَانَ ﴾
[الرَّحمٰن: 9]
﴿وأقيموا الوزن بالقسط ولا تخسروا الميزان﴾ [الرَّحمٰن: 9]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma ku daidaita awo da adalci, kuma kada ku rage sikelin |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma ku daidaita awo da adalci, kuma kada ku rage sikelin |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma ku daidaita awo da ãdalci, kuma kada ku rage sikẽlin |