Quran with Hausa translation - Surah Al-Waqi‘ah ayat 64 - الوَاقِعة - Page - Juz 27
﴿ءَأَنتُمۡ تَزۡرَعُونَهُۥٓ أَمۡ نَحۡنُ ٱلزَّٰرِعُونَ ﴾
[الوَاقِعة: 64]
﴿أأنتم تزرعونه أم نحن الزارعون﴾ [الوَاقِعة: 64]
Abubakar Mahmood Jummi Shin, ku ne ke tsirar da shi ko kuwa Mu ne Masu tsirarwa |
Abubakar Mahmoud Gumi Shin, ku ne ke tsirar da shi ko kuwa Mu ne Masu tsirarwa |
Abubakar Mahmoud Gumi Shin, kũ ne ke tsirar da shi kõ kuwa Mũ ne Mãsu tsirarwa |