Quran with Hausa translation - Surah Al-Waqi‘ah ayat 65 - الوَاقِعة - Page - Juz 27
﴿لَوۡ نَشَآءُ لَجَعَلۡنَٰهُ حُطَٰمٗا فَظَلۡتُمۡ تَفَكَّهُونَ ﴾
[الوَاقِعة: 65]
﴿لو نشاء لجعلناه حطاما فظلتم تفكهون﴾ [الوَاقِعة: 65]
Abubakar Mahmood Jummi Da Muna so lalle, da Mun sanya shi busasshiyar ciyawa, sai ku yini kuna mamakin baƙin ciki |
Abubakar Mahmoud Gumi Da Muna so lalle, da Mun sanya shi busasshiyar ciyawa, sai ku yini kuna mamakin baƙin ciki |
Abubakar Mahmoud Gumi Dã Munã so lalle, da Mun sanya shi bũsasshiyar ciyãwa, sai ku yini kunã mãmãkin bãƙin ciki |