Quran with Hausa translation - Surah Al-hadid ayat 11 - الحدِيد - Page - Juz 27
﴿مَّن ذَا ٱلَّذِي يُقۡرِضُ ٱللَّهَ قَرۡضًا حَسَنٗا فَيُضَٰعِفَهُۥ لَهُۥ وَلَهُۥٓ أَجۡرٞ كَرِيمٞ ﴾
[الحدِيد: 11]
﴿من ذا الذي يقرض الله قرضا حسنا فيضاعفه له وله أجر كريم﴾ [الحدِيد: 11]
Abubakar Mahmood Jummi Wane ne wanda zai ranta wa Allah rance mai kyau domin Allah Ya ninka masa shi (a duniya) kuma Yana da wani sakamako na karimci (a Lahira) |
Abubakar Mahmoud Gumi Wane ne wanda zai ranta wa Allah rance mai kyau domin Allah Ya ninka masa shi (a duniya) kuma Yana da wani sakamako na karimci (a Lahira) |
Abubakar Mahmoud Gumi Wãne ne wanda zai ranta wa Allah rance mai kyau dõmin Allah Ya ninka masa shi (a dũniya) kuma Yanã da wani sakamako na karimci (a Lãhira) |