Quran with Hausa translation - Surah Al-hadid ayat 24 - الحدِيد - Page - Juz 27
﴿ٱلَّذِينَ يَبۡخَلُونَ وَيَأۡمُرُونَ ٱلنَّاسَ بِٱلۡبُخۡلِۗ وَمَن يَتَوَلَّ فَإِنَّ ٱللَّهَ هُوَ ٱلۡغَنِيُّ ٱلۡحَمِيدُ ﴾
[الحدِيد: 24]
﴿الذين يبخلون ويأمرون الناس بالبخل ومن يتول فإن الله هو الغني الحميد﴾ [الحدِيد: 24]
Abubakar Mahmood Jummi Watau, waɗanda ke yin rowa, kuma suna umumin mutane da yin rowa. Kuma wanda ya juya baya, to, lalle Allah, Shi ne kaɗai Mawadaci, Godadde |
Abubakar Mahmoud Gumi Watau, waɗanda ke yin rowa, kuma suna umumin mutane da yin rowa. Kuma wanda ya juya baya, to, lalle Allah, Shi ne kaɗai Mawadaci, Godadde |
Abubakar Mahmoud Gumi Watau, waɗanda ke yin rõwa, kuma sunã umumin mutãne da yin rõwa. Kuma wanda ya jũya bãya, to, lalle Allah, Shĩ ne kaɗai Mawadãci, Gõdadde |