Quran with Hausa translation - Surah Al-hadid ayat 23 - الحدِيد - Page - Juz 27
﴿لِّكَيۡلَا تَأۡسَوۡاْ عَلَىٰ مَا فَاتَكُمۡ وَلَا تَفۡرَحُواْ بِمَآ ءَاتَىٰكُمۡۗ وَٱللَّهُ لَا يُحِبُّ كُلَّ مُخۡتَالٖ فَخُورٍ ﴾
[الحدِيد: 23]
﴿لكيلا تأسوا على ما فاتكم ولا تفرحوا بما آتاكم والله لا يحب﴾ [الحدِيد: 23]
Abubakar Mahmood Jummi Domin kada ku yi baƙin ciki a kan abin da ya kuɓuce muku, kuma kada ku yi mumar alfahari da abin da Ya ba ku. Kuma Allah ba Ya son dukkan mai taƙama, mai alfahari |
Abubakar Mahmoud Gumi Domin kada ku yi baƙin ciki a kan abin da ya kuɓuce muku, kuma kada ku yi mumar alfahari da abin da Ya ba ku. Kuma Allah ba Ya son dukkan mai taƙama, mai alfahari |
Abubakar Mahmoud Gumi Dõmin kada ku yi baƙin ciki a kan abin da ya kuɓuce muku, kuma kada ku yi mumar alfahari da abin da Ya bã ku. Kuma Allah bã Ya son dukkan mai tãƙama, mai alfahari |