Quran with Hausa translation - Surah Al-Mujadilah ayat 2 - المُجَادلة - Page - Juz 28
﴿ٱلَّذِينَ يُظَٰهِرُونَ مِنكُم مِّن نِّسَآئِهِم مَّا هُنَّ أُمَّهَٰتِهِمۡۖ إِنۡ أُمَّهَٰتُهُمۡ إِلَّا ٱلَّٰٓـِٔي وَلَدۡنَهُمۡۚ وَإِنَّهُمۡ لَيَقُولُونَ مُنكَرٗا مِّنَ ٱلۡقَوۡلِ وَزُورٗاۚ وَإِنَّ ٱللَّهَ لَعَفُوٌّ غَفُورٞ ﴾
[المُجَادلة: 2]
﴿الذين يظاهرون منكم من نسائهم ما هن أمهاتهم إن أمهاتهم إلا اللائي﴾ [المُجَادلة: 2]
Abubakar Mahmood Jummi Waɗanda ke yin zihari daga cikinku game da matansu, sumatan nan ba uwayensu ba ne, babu uwayensu face waɗanda suka haife su. Lalle su, suna faɗar abin ƙyama na magana da ƙarya, kuma lalle Allah haƙiƙa Mai yafewa ne, Mai gafara |
Abubakar Mahmoud Gumi Waɗanda ke yin zihari daga cikinku game da matansu, sumatan nan ba uwayensu ba ne, babu uwayensu face waɗanda suka haife su. Lalle su, suna faɗar abin ƙyama na magana da ƙarya, kuma lalle Allah haƙiƙa Mai yafewa ne, Mai gafara |
Abubakar Mahmoud Gumi Waɗanda ke yin zihãri daga cikinku game da mãtansu, sũmãtan nan bã uwãyensu ba ne, bãbu uwayensu fãce waɗanda suka haife su. Lalle sũ, sunã faɗar abin ƙyãmã na magana da ƙarya, kuma lalle Allah haƙĩƙa Mai yãfẽwa ne, Mai gãfara |