Quran with Hausa translation - Surah Al-Mujadilah ayat 3 - المُجَادلة - Page - Juz 28
﴿وَٱلَّذِينَ يُظَٰهِرُونَ مِن نِّسَآئِهِمۡ ثُمَّ يَعُودُونَ لِمَا قَالُواْ فَتَحۡرِيرُ رَقَبَةٖ مِّن قَبۡلِ أَن يَتَمَآسَّاۚ ذَٰلِكُمۡ تُوعَظُونَ بِهِۦۚ وَٱللَّهُ بِمَا تَعۡمَلُونَ خَبِيرٞ ﴾
[المُجَادلة: 3]
﴿والذين يظاهرون من نسائهم ثم يعودون لما قالوا فتحرير رقبة من قبل﴾ [المُجَادلة: 3]
Abubakar Mahmood Jummi Waɗanda ke yin zihari game da matansu, sa'an nan su koma wa abin da suka faɗa, to, akwai 'yanta wuya a gabanin su shafi juna. Wannan ana yi muku wa'azi da shi. Kuma Allah Mai ƙididdigewa ne ga abin da kuke aikatawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Waɗanda ke yin zihari game da matansu, sa'an nan su koma wa abin da suka faɗa, to, akwai 'yanta wuya a gabanin su shafi juna. Wannan ana yi muku wa'azi da shi. Kuma Allah Mai ƙididdigewa ne ga abin da kuke aikatawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Waɗanda ke yin zihãri game da mãtansu, sa'an nan su kõma wa abin da suka faɗa, to, akwai 'yanta wuya a gabãnin su shãfi jũna. Wannan anã yi muku wa'azi da shi. Kuma Allah Mai ƙididdigewa ne ga abin da kuke aikatãwa |