×

Lalle Alla Ya ji maganar* wadda ke yi maka jãyayya game da 58:1 Hausa translation

Quran infoHausaSurah Al-Mujadilah ⮕ (58:1) ayat 1 in Hausa

58:1 Surah Al-Mujadilah ayat 1 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah Al-Mujadilah ayat 1 - المُجَادلة - Page - Juz 28

﴿قَدۡ سَمِعَ ٱللَّهُ قَوۡلَ ٱلَّتِي تُجَٰدِلُكَ فِي زَوۡجِهَا وَتَشۡتَكِيٓ إِلَى ٱللَّهِ وَٱللَّهُ يَسۡمَعُ تَحَاوُرَكُمَآۚ إِنَّ ٱللَّهَ سَمِيعُۢ بَصِيرٌ ﴾
[المُجَادلة: 1]

Lalle Alla Ya ji maganar* wadda ke yi maka jãyayya game da mijinta, tanã kai ƙãra ga Allah, kuma Allah nã jin muhawararku. Lalle Allah Mai ji ne, Mai gani

❮ Previous Next ❯

ترجمة: قد سمع الله قول التي تجادلك في زوجها وتشتكي إلى الله والله, باللغة الهوسا

﴿قد سمع الله قول التي تجادلك في زوجها وتشتكي إلى الله والله﴾ [المُجَادلة: 1]

Abubakar Mahmood Jummi
Lalle Alla Ya ji maganar* wadda ke yi maka jayayya game da mijinta, tana kai ƙara ga Allah, kuma Allah na jin muhawararku. Lalle Allah Mai ji ne, Mai gani
Abubakar Mahmoud Gumi
Lalle Alla Ya ji maganar wadda ke yi maka jayayya game da mijinta, tana kai ƙara ga Allah, kuma Allah na jin muhawararku. Lalle Allah Mai ji ne, Mai gani
Abubakar Mahmoud Gumi
Lalle Alla Ya ji maganar wadda ke yi maka jãyayya game da mijinta, tanã kai ƙãra ga Allah, kuma Allah nã jin muhawararku. Lalle Allah Mai ji ne, Mai gani
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek