Quran with Hausa translation - Surah Al-hashr ayat 12 - الحَشر - Page - Juz 28
﴿لَئِنۡ أُخۡرِجُواْ لَا يَخۡرُجُونَ مَعَهُمۡ وَلَئِن قُوتِلُواْ لَا يَنصُرُونَهُمۡ وَلَئِن نَّصَرُوهُمۡ لَيُوَلُّنَّ ٱلۡأَدۡبَٰرَ ثُمَّ لَا يُنصَرُونَ ﴾
[الحَشر: 12]
﴿لئن أخرجوا لا يخرجون معهم ولئن قوتلوا لا ينصرونهم ولئن نصروهم ليولن﴾ [الحَشر: 12]
Abubakar Mahmood Jummi Lalle idan an fitar da su, ba za su fita tare da su ba kuma lalle idan an yaƙe su ba za su taimake su ba, kuma lalle idan sun taimake su lalle ne, haƙiƙatan, za su juyar da bayansu domin gudu, sa'an nan kuma ba za a taimake su ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle idan an fitar da su, ba za su fita tare da su ba kuma lalle idan an yaƙe su ba za su taimake su ba, kuma lalle idan sun taimake su lalle ne, haƙiƙatan, za su juyar da bayansu domin gudu, sa'an nan kuma ba za a taimake su ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle idan an fitar da su, bã zã su fita tãre da su ba kuma lalle idan an yãƙe su bã zã su taimake su ba, kuma lalle idan sun taimake su lalle ne, haƙĩƙatan, zã su jũyar da bãyansu dõmin gudu, sa'an nan kuma bã zã a taimake su ba |