Quran with Hausa translation - Surah Al-hashr ayat 13 - الحَشر - Page - Juz 28
﴿لَأَنتُمۡ أَشَدُّ رَهۡبَةٗ فِي صُدُورِهِم مِّنَ ٱللَّهِۚ ذَٰلِكَ بِأَنَّهُمۡ قَوۡمٞ لَّا يَفۡقَهُونَ ﴾
[الحَشر: 13]
﴿لأنتم أشد رهبة في صدورهم من الله ذلك بأنهم قوم لا يفقهون﴾ [الحَشر: 13]
Abubakar Mahmood Jummi Lalle ku ne kuka fi bayar da firgita a cikin zukatansu bisa ga Allah, wannan kuwa domin su lalle waɗansu irin mutane ne da ba su ganewa |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle ku ne kuka fi bayar da firgita a cikin zukatansu bisa ga Allah, wannan kuwa domin su lalle waɗansu irin mutane ne da ba su ganewa |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle kũ ne kuka fi bãyar da firgita a cikin zukãtansu bisa ga Allah, wannan kuwa dõmin sũ lalle waɗansu irin mutãne ne da bã su gãnẽwa |