Quran with Hausa translation - Surah Al-hashr ayat 19 - الحَشر - Page - Juz 28
﴿وَلَا تَكُونُواْ كَٱلَّذِينَ نَسُواْ ٱللَّهَ فَأَنسَىٰهُمۡ أَنفُسَهُمۡۚ أُوْلَٰٓئِكَ هُمُ ٱلۡفَٰسِقُونَ ﴾
[الحَشر: 19]
﴿ولا تكونوا كالذين نسوا الله فأنساهم أنفسهم أولئك هم الفاسقون﴾ [الحَشر: 19]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma kada ku kasance kamar waɗanda suka manta Allah shi kuma Ya mantar da su rayu, kansu. Waɗannan su ne fasiƙai |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma kada ku kasance kamar waɗanda suka manta Allah shi kuma Ya mantar da su rayu, kansu. Waɗannan su ne fasiƙai |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma kada ku kasance kamar waɗanda suka manta Allah shi kuma Ya mantar da su rãyu, kansu. Waɗannan sũ ne fãsiƙai |