Quran with Hausa translation - Surah Al-hashr ayat 18 - الحَشر - Page - Juz 28
﴿يَٰٓأَيُّهَا ٱلَّذِينَ ءَامَنُواْ ٱتَّقُواْ ٱللَّهَ وَلۡتَنظُرۡ نَفۡسٞ مَّا قَدَّمَتۡ لِغَدٖۖ وَٱتَّقُواْ ٱللَّهَۚ إِنَّ ٱللَّهَ خَبِيرُۢ بِمَا تَعۡمَلُونَ ﴾
[الحَشر: 18]
﴿ياأيها الذين آمنوا اتقوا الله ولتنظر نفس ما قدمت لغد واتقوا الله﴾ [الحَشر: 18]
Abubakar Mahmood Jummi Ya ku waɗanda suka yi imani! Ku bi Allah da taƙawa kuma rai ya dubi abin da ya gabatar domin gobe, kuma ku bi Allah da taƙawa. lalle Allah, Mai ƙididdigewa ne ga abin da kuke aikatawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya ku waɗanda suka yi imani! Ku bi Allah da taƙawa kuma rai ya dubi abin da ya gabatar domin gobe, kuma ku bi Allah da taƙawa. lalle Allah, Mai ƙididdigewa ne ga abin da kuke aikatawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Yã kũ waɗanda suka yi ĩmãni! Ku bi Allah da taƙawa kuma rai ya dũbi abin da ya gabãtar dõmin gõbe, kuma ku bi Allah da taƙawa. lalle Allah, Mai ƙididdigewa ne ga abin da kuke aikatãwa |