Quran with Hausa translation - Surah Al-hashr ayat 20 - الحَشر - Page - Juz 28
﴿لَا يَسۡتَوِيٓ أَصۡحَٰبُ ٱلنَّارِ وَأَصۡحَٰبُ ٱلۡجَنَّةِۚ أَصۡحَٰبُ ٱلۡجَنَّةِ هُمُ ٱلۡفَآئِزُونَ ﴾
[الحَشر: 20]
﴿لا يستوي أصحاب النار وأصحاب الجنة أصحاب الجنة هم الفائزون﴾ [الحَشر: 20]
Abubakar Mahmood Jummi Yan Wuta da 'yan Aljanna ba su daidaita. 'Yan Aljanna, su ne masu babban rabo |
Abubakar Mahmoud Gumi Yan Wuta da 'yan Aljanna ba su daidaita. 'Yan Aljanna, su ne masu babban rabo |
Abubakar Mahmoud Gumi Yan Wutã da 'yan Aljanna bã su daidaita. 'Yan Aljanna, sũ ne mãsu babban rabo |