Quran with Hausa translation - Surah Al-hashr ayat 21 - الحَشر - Page - Juz 28
﴿لَوۡ أَنزَلۡنَا هَٰذَا ٱلۡقُرۡءَانَ عَلَىٰ جَبَلٖ لَّرَأَيۡتَهُۥ خَٰشِعٗا مُّتَصَدِّعٗا مِّنۡ خَشۡيَةِ ٱللَّهِۚ وَتِلۡكَ ٱلۡأَمۡثَٰلُ نَضۡرِبُهَا لِلنَّاسِ لَعَلَّهُمۡ يَتَفَكَّرُونَ ﴾
[الحَشر: 21]
﴿لو أنـزلنا هذا القرآن على جبل لرأيته خاشعا متصدعا من خشية الله﴾ [الحَشر: 21]
Abubakar Mahmood Jummi Da Mun saukar da wannan Alƙur'ani a kan dutse, da lalle ka ga dutsen yana mai tawali'u, mai tsattsagewa saboda tsoron Allah, kuma waɗancan misalai Muna bayyana su ne ga mutane, da fatan za su yi tunani |
Abubakar Mahmoud Gumi Da Mun saukar da wannan Alƙur'ani a kan dutse, da lalle ka ga dutsen yana mai tawali'u, mai tsattsagewa saboda tsoron Allah, kuma waɗancan misalai Muna bayyana su ne ga mutane, da fatan za su yi tunani |
Abubakar Mahmoud Gumi Dã Mun saukar da wannan Alƙur'ani a kan dũtse, dã lalle kã ga dũtsen yanã mai tawãli'u, mai tsattsãgẽwa sabõda tsõron Allah, kuma waɗancan misãlai Munã bayyana su ne ga mutãne, da fatan za su yi tunãni |