Quran with Hausa translation - Surah Al-An‘am ayat 104 - الأنعَام - Page - Juz 7
﴿قَدۡ جَآءَكُم بَصَآئِرُ مِن رَّبِّكُمۡۖ فَمَنۡ أَبۡصَرَ فَلِنَفۡسِهِۦۖ وَمَنۡ عَمِيَ فَعَلَيۡهَاۚ وَمَآ أَنَا۠ عَلَيۡكُم بِحَفِيظٖ ﴾
[الأنعَام: 104]
﴿قد جاءكم بصائر من ربكم فمن أبصر فلنفسه ومن عمي فعليها وما﴾ [الأنعَام: 104]
Abubakar Mahmood Jummi Lalle ne abubuwan lura sun je muku daga Ubangijinku, to, wanda ya kula, to, domin kansa, kuma wanda ya makanta, to, laifi yana a kansa, kuma ni, a kanku, ba mai tsaro ba ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle ne abubuwan lura sun je muku daga Ubangijinku, to, wanda ya kula, to, domin kansa, kuma wanda ya makanta, to, laifi yana a kansa, kuma ni, a kanku, ba mai tsaro ba ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle ne abũbuwan lũra sun je muku daga Ubangijinku, to, wanda ya kula, to, dõmin kansa, kuma wanda ya makanta, to, laifi yanã a kansa, kuma nĩ, a kanku, bã mai tsaro ba ne |