Quran with Hausa translation - Surah Al-An‘am ayat 108 - الأنعَام - Page - Juz 7
﴿وَلَا تَسُبُّواْ ٱلَّذِينَ يَدۡعُونَ مِن دُونِ ٱللَّهِ فَيَسُبُّواْ ٱللَّهَ عَدۡوَۢا بِغَيۡرِ عِلۡمٖۗ كَذَٰلِكَ زَيَّنَّا لِكُلِّ أُمَّةٍ عَمَلَهُمۡ ثُمَّ إِلَىٰ رَبِّهِم مَّرۡجِعُهُمۡ فَيُنَبِّئُهُم بِمَا كَانُواْ يَعۡمَلُونَ ﴾
[الأنعَام: 108]
﴿ولا تسبوا الذين يدعون من دون الله فيسبوا الله عدوا بغير علم﴾ [الأنعَام: 108]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma kada ku zagi waɗanda suke kira, baicin Allah, har su zagi Allah bisa zalunci, ba, da ilmi ba. Kamar wannan ne Muka ƙawata ga kowace al'umma aikinsu, sa'an nan zuwa ga Ubangijinsu makomarsu take, sa'an nan Ya ba su labari da abin da suka kasance suna aikatawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma kada ku zagi waɗanda suke kira, baicin Allah, har su zagi Allah bisa zalunci, ba, da ilmi ba. Kamar wannan ne Muka ƙawata ga kowace al'umma aikinsu, sa'an nan zuwa ga Ubangijinsu makomarsu take, sa'an nan Ya ba su labari da abin da suka kasance suna aikatawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma kada ku zãgi waɗanda suke kira, baicin Allah, har su zãgi Allah bisa zãlunci, ba, da ilmi ba. Kamar wannan ne Muka ƙawãta ga kõwace al'umma aikinsu, sa'an nan zuwa ga Ubangijinsu makõmarsu take, sa'an nan Ya ba su lãbari da abin da suka kasance sunã aikatãwa |